Luka 21:36 - Littafi Mai Tsarki36 Koyaushe ku zauna a faɗake, kuna addu'a ku sami ikon tsere wa dukan waɗannan al'amura da za su auku, ku kuma tsaya a gaban Ɗan Mutum.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ku yi tsaro kullum, ku yi addu’a don ku iya kuɓuta daga dukan waɗannan abubuwa da suke kusan faruwa, don ku iya tsayawa a gaban Ɗan Mutum.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |