Luka 21:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sa'ad da waɗannan al'amura suka fara aukuwa, sai ku ɗaga kai ku dubi sama, domin fansarku ta yi kusa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sa’ad da waɗannan abubuwa sun fara faruwa, ku tashi tsaye, ku ɗaga kawunanku, domin fansarku yana matsowa kusa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |