Luka 21:26 - Littafi Mai Tsarki26 Mutane za su suma don tsoro, da kuma fargaban al'amuran da suke aukuwa ga duniya, don za a girgiza manyan abubuwan da suke a sararin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Mutane za su suma don tsoro, za su kuma yi fargaba, a kan abin da yake zuwa a bisan duniya, gama za a girgiza duniyar taurarin sararin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |