Luka 21:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sa'an nan waɗanda suke a ƙasar Yahudiya, su gudu su shiga duwatsu, na birni su fice, na ƙauye kuma kada su shiga birni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 A lokacin nan, bari waɗanda suke Yahudiya, su gudu zuwa cikin duwatsu. Bari waɗanda suke cikin birnin kuma su fita, bari kuma waɗanda suke ƙauye kada su shiga birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |