Luka 21:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ko da iyayenku ma da 'yan'uwanku, da danginku, da abokanku, sai sun bāshe ku, su kuma sa a kashe waɗansunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Har iyayenku, da ’yan’uwanku maza, da danginku, da abokanku ma, duk za su bashe ku, su kuma kashe waɗansunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |