Luka 21:14 - Littafi Mai Tsarki14 Saboda haka, sai ku ƙudura a ranku, a kan ba za ku damu da yadda za ku mai da jawabi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma ku yi ƙuduri, wato, ku shirya zuciyarku, a kan ba za ku damu ba kafin lokacin, game da yadda za ku kāre kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |