Luka 21:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amma kafin wannan duka, za su kama ku, su tsananta muku. Za su miƙa ku ga majami'u da kurkuku, su kuma kai ku a gaban sarakuna da mahukunta saboda sunana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “Amma kafin duk abubuwa nan, za a kama ku a tsananta muku. Za a kai ku majami’u, da kurkuku. Za a kuma kai ku gaban sarakuna da gwamnoni, kuma dukan waɗannan saboda sunana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |