Luka 21:1 - Littafi Mai Tsarki1 Yesu ya ɗaga kai ya ga waɗansu masu arziki suna saka sadakarsu a baitulmalin Haikali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Da Yesu ya ɗaga ido, sai ya ga waɗansu masu arziki suna sa baikonsu a ma’ajin haikalin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |