Luka 20:8 - Littafi Mai Tsarki8 Yesu ya ce musu, “Haka ni kuma ba zan faɗa muku ko da wane izini nake yin abubuwan nan ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Yesu ya ce, “To, ni ma ba zan gaya muku, ko da wane iko ne, nake yin waɗannan abubuwa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |