43 Sai na sa ka take maƙiyanka.’
43 sai na sa abokan gābanka su zama matashin sawunka.” ’
Waɗannan maƙiya nawa kuwa, da ba sa so in yi mulki a kansu, ku kawo su nan a kashe su a gabana.’ ”
Ubangiji ya ce wa Mai Girma, Sarkina, “Zauna nan a damana, Har in sa maƙiyanka a ƙarƙashin sawayenka.”
Kabilan hamada za su durƙusa a gabansa, Abokan gābansa za su kwanta warwar a cikin ƙura.
Dawuda ya ce shi Ubangiji ne. To, ƙaƙa zai zama ɗansa?”