Luka 20:35 - Littafi Mai Tsarki35 Amma waɗanda aka ga sun cancanci samun shiga wancan zamani da kuma tashin nan daga matattu, ba za su yi aure ko aurarwa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 amma su waɗanda aka ga sun cancantar kasancewa a zamanin can, da kuma na tashin matattu, ba za su yi aure, ko su ba da aure ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |