3 Sai ya amsa musu ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. Ku gaya mini,
3 Ya amsa ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. Ku faɗa mini,
A kullum maganarku ta zama mai ƙayatarwa, mai daɗin ji, domin ku san irin amsar da ta dace ku ba kowa.
In kuma na yi muku tambaya, ba za ku mai da jawabi ba.
suka ce masa, “Gaya mana da wane izini kake yin abubuwan nan, ko kuwa wa ya ba ka izinin?”
baftismar da Yahaya ya yi, daga Sama take, ko kuwa ta mutum ce?”