Luka 20:19 - Littafi Mai Tsarki19 Nan take malaman Attaura da manyan firistoci suka nema su kama Yesu, don sun lura a kansu ne ya ba da misalin, amma suna jin tsoron jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Malaman dokoki da manyan firistoci, suka nemi hanyar kama shi nan da nan, domin sun san cewa, ya yi wannan misali a kansu ne, amma suna jin tsoron mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |