Luka 20:18 - Littafi Mai Tsarki18 Kowa ya faɗo a kan dutsen nan, sai ya ragargaje, amma wanda dutsen nan ya faɗa wa, niƙe shi zai yi kamar gari.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Duk wanda ya fāɗi a kan dutsen nan, zai kakkarye. Kuma in dutsen nan ya fāɗi a kan wani, zai murƙushe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |