Luka 20:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma da manoman suka gan shi, suka yi shawara da juna suka ce, ‘Ai, wannan shi ne magajin. Mu kashe shi mana, gādon ya zama namu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “Amma da ’yan hayan suka gan shi, sai suka tattauna zancen, suka ce, ‘Wannan shi ne magājin, mu kashe shi sa’an nan gādon zai zama namu!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |