Luka 2:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai ga wani mala'ikan Ubangiji tsaye kusa da su, ɗaukakar Ubangiji kuma ta haskaka kewayensu, har suka tsorata gaya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai wani mala’ikan Ubangiji ya bayyana gare su, ɗaukakar Ubangiji kuma ta haskaka kewaye da su, suka kuwa tsorata ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |