Luka 2:52 - Littafi Mai Tsarki52 Yesu kuwa ya yi ta ƙaruwa da hikima, da girma, da kuma tagomashi wurin Allah da mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202052 Yesu kuwa ya yi girma, ya kuma ƙaru cikin hikima, ya kuma sami tagomashi a wurin Allah da mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |