Luka 2:49 - Littafi Mai Tsarki49 Sai ya ce musu, “Me ya sa kuka yi ta nemana? Ashe, ba ku sani wajibi ne in yi sha'anin Ubana ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 Sai ya ce, “Don me kuke nemana? Ba ku san cewa, dole in kasance a gidan Ubana ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |