45 Da ba su same shi ba, suka koma Urushalima, suna ta cigiyarsa.
45 Da ba su gan shi ba, sai suka koma Urushalima nemansa.
Su kuwa suka yi ta tafiya yini guda, suna zaton yana cikin ayari. Sai suka yi ta cigiyarsa cikin 'yan'uwansu da idon sani.
Sai kuma a rana uku suka same shi a Haikalin zaune a tsakiyar malamai, yana sauraronsu, yana kuma yi musu tambayoyi.