Luka 2:42 - Littafi Mai Tsarki42 Da ya shekara goma sha biyu, sai suka tafi tare da shi bisa ga al'adarsu a lokacin Idi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Da Yesu ya cika shekaru goma sha biyu, sai suka tafi Bikin bisa ga al’ada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |