Luka 2:40 - Littafi Mai Tsarki40 Ɗan yaron kuwa ya girma, ya kawo ƙarfi, yana mai matuƙar hikima. Alherin Allah kuwa yana tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Yaron kuwa ya yi girma ya yi ƙarfi; ya cika da hikima, alherin Allah kuwa yana bisansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |