Luka 2:38 - Littafi Mai Tsarki38 Nan take ita ma ta zo, ta yi wa Allah godiya, ta kuma yi maganar ɗan yaron nan ga dukan masu sauraron fansar Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Tana haurawa wurinsu ke nan a wannan lokaci, sai ta yi wa Allah godiya ta kuma yi magana game da yaron nan ga dukan waɗanda suke sauraron fansar Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |