31 Da ka shirya a gaban kabilai duka,
31 wanda ka shirya a gaban dukan mutane,
Don na ga cetonka zahiri,
Haske mai bayyana wa alummai hanyarka, Da kuma ɗaukakar jama'arka Isra'ila.”