Luka 2:29 - Littafi Mai Tsarki29 “Yanzu kam, ya Mamallaki, Sai ka sallami bawanka lafiya, Bisa ga abin da ka faɗa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “Ya Ubangiji Mai Iko Duka, kamar yadda ka yi alkawari, yanzu ka sallami bawanka lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |