Luka 2:21 - Littafi Mai Tsarki21 Da rana ta takwas ta kewayo da za a yi masa kaciya, aka sa masa suna Yesu, wato sunan da mala'ika ya faɗa kafin ya zauna a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 A rana ta takwas, da lokaci ya yi da za a yi masa kaciya, sai aka ba shi suna Yesu, sunan da mala’ika ya ba shi kafin a yi cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |