Luka 19:7 - Littafi Mai Tsarki7 Da suka ga haka, duk suka yi ta gunaguni, suka ce, “A! A gidan mai zunubi dai ya sauka!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Dukan mutane suka ga haka, kuma suka fara gunaguni, suka ce, “Ya je don yă zama baƙon ‘mai zunubi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |