Luka 19:48 - Littafi Mai Tsarki48 Suka kuwa rasa abin da za su yi, saboda maganarsa ta ɗauke wa duk jama'a hankali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202048 Amma ba su sami hanyar yin haka ba, domin kalmominsa sun kama hankalin dukan mutanen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |