Luka 19:46 - Littafi Mai Tsarki46 ya ce musu, “Ai, a rubuce yake cewa, ‘Ɗakina zai kasance ɗakin addu'a.’ Amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Ya ce musu, “A rubuce, yake cewa, ‘Gidana, zai zama gidan addu’a,’ amma ga shi kun mai da shi ‘kogon ’yan fashi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |