Luka 19:44 - Littafi Mai Tsarki44 su fyaɗa ku a ƙasa, ku mutanen birni duka, ba kuma za su bar wani dutse a kan ɗan'uwansa ba a birninku, don ba ku fahimci lokacin da ake sauko muku da alheri ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Za su fyaɗa ke a ƙasa, ke da ’ya’yan da suke cikin katanganki. Ba za su bar wani dutse a kan wani ba, saboda ba ki gane da lokacin da Allah zai ziyarce ki ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |