32 Sai waɗanda aka aika suka tafi, suka tarar kamar yadda ya faɗa musu.
32 Waɗanda aka aika su yi gaba suka tafi, suka kuwa tarar kamar yadda ya gaya musu.
Sai suka tafi, suka kuwa tarar kamar yadda ya faɗa musu, suka shirya Jibin Ƙetarewa.
Kowa ya tambaye ku, ‘Don me kuke kwance shi?’ ku ce, ‘Ubangiji ne yake bukatarsa.’ ”
Suna cikin kwance aholakin, masu shi suka ce musu, “Don me kuke kwance aholakin nan?”