Luka 19:26 - Littafi Mai Tsarki26 ‘Ina dai gaya muku, duk mai abu a kan ƙara wa. Marar abu kuwa, ko ɗan abin da yake da shi ma, sai a karɓe masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Ya amsa ya ce, ‘Ina gaya muku, duk wanda yake da abu, za a ƙara masa. Amma wanda ba shi da shi kuwa, ko abin da yake da shi ma, za a karɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |