Luka 19:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ana nan, da ya samo sarautar ya dawo, sai ya yi umarni a kirawo bayin nan da ya bai wa kuɗin, ya ga ribar da suka ci a wajen jujjuyawar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 “Duk da haka, aka naɗa shi sarki, sa’an nan ya dawo gida. Sai ya aika aka kira bayin da ya ba su kuɗin, don yă san ribar da suka samu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |