Luka 18:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ina gaya muku, zai biya musu hakkinsu, da wuri kuwa. Amma kuwa sa'ad da Ɗan Mutum ya zo, zai tarar da bangaskiya a duniya ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ina gaya muku, zai tabbatar sun sami adalci, ban da ɓatan lokaci. Amma sa’ad da Ɗan Mutum ya dawo, zai sami bangaskiya a duniya ke nan?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |