Luka 18:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ashe, Allah ba zai biya wa zaɓaɓɓunsa da suke yi masa kuka dare da rana hakkinsu ba? Zai yi jinkiri a wajen taimakonsu ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ashe, Allah ba zai biya wa zaɓaɓɓunsa da suke masa kuka, dare da rana adalci ba? Zai ci gaba da ƙin sauraronsu ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |