41 “Me kake so in yi maka?” Ya ce, “Ya Ubangiji, in sami gani!”
41 “Me kake so in yi maka?” Sai ya amsa ya ce, “Ubangiji, ina so in sami ganin gari.”
Kada ku damu da kome, sai dai a kowane hali ku sanar da Allah bukatunku, ta wurin yin addu'a da roƙo, tare da gode wa Allah.
In kuwa muna sa zuciya ga abin da ba mu samu ba, da jimiri mukan yi sauraronsa.
Sai Yesu ya tsaya, ya yi umarni a kawo shi wurinsa. Da ya zo kusa, ya tambaye shi,
Yesu ya ce masa, “Karɓi ganin gari, bangaskiyarka ta warkar da kai.”