Luka 18:34 - Littafi Mai Tsarki34 Amma ko ɗaya ba su fahimci waɗannan abubuwa ba, domin zancen nan a ɓoye yake daga gare su, ba su ma gane abin da aka faɗa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Almajiran ba su gane da ko ɗaya daga cikin wannan ba. An ɓoye musu ma’anarsa, kuma ba su gane da abin da yake magana a kai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |