Luka 18:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ai, zai fiye wa raƙumi sauƙi ya bi ta kafar allura, da mai arziki ya shiga Mulkin Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Tabbatacce, zai fi sauƙi raƙumi ya shiga ta kafar allura, da mai arziki ya shiga mulkin Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |