Luka 18:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Yesu ya ce masa, “Don me ka kira ni managarci? Ai, ba wani Managarci, sai Allah kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yesu ya amsa ya ce, “Don me kake kira na managarci? Ai, ba wani nagari, sai Allah kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |