Luka 18:16 - Littafi Mai Tsarki16 Amma Yesu ya kira 'yan yara wurinsa ya ce, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Amma Yesu ya kira yaran a wurinsa ya ce, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina. Kada ku hana su, gama mulkin Allah na irin waɗannan ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |