Luka 18:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Waɗansu mutum biyu suka shiga Haikali yin addu'a, ɗaya Bafarisiye, ɗaya kuma mai karɓar haraji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Waɗansu mutane biyu sun tafi haikali don yin addu’a. Ɗaya Bafarisiye ne, ɗayan kuma mai karɓar haraji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |