36 [Za a ga mutum biyu a gona, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.]”
A sa'an nan za a ga mutum biyu a gona, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.
Sai suka amsa suka ce, “Ina ne, ya Ubangiji?” Ya ce musu, “A inda mushe yake, ai, a nan ungulai sukan taru.”