Luka 17:28 - Littafi Mai Tsarki28 Haka ma aka yi a zamanin Lutu, ana ci, ana sha, ana saye, ana sayarwa, ana shuke-shuke da gine-gine, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 “Haka ma aka yi a zamanin Lot. Mutane suna ci, suna sha, suna saya, suna sayarwa, suna shuki, suna kuma gine-gine. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |