Luka 17:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ya kuma ce wa almajiran, “Lokaci na zuwa da za ku yi begen ganin rana ɗaya daga cikin ranakun Ɗan Mutum, amma ba za ku gani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai ya ce wa almajiransa, “Lokaci yana zuwa da za ku yi marmarin ganin rana ɗaya cikin ranakun Ɗan Mutum, amma ba za ku gani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |