Luka 17:2 - Littafi Mai Tsarki2 Da dai wani ya sa ɗaya daga cikin waɗannan 'yan yara ya yi laifi, zai fiye masa a rataya wani dutsen niƙa a wuyansa, a jefa shi a cikin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Gwamma a ɗaura dutsen niƙa a wuyansa, a jefa shi cikin teku, da ya sa ɗaya daga cikin ƙananan yaran nan ya yi zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |