Luka 17:10 - Littafi Mai Tsarki10 Haka ku ma, in kuka bi duk abin da aka umarce ku, sai ku ce, ‘Mu bayi ne marasa amfani. Mun dai yi abin da yake wajibinmu kurum.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Haka ku ma, bayan kun yi duk abin da aka ce muku ku yi, ya kamata ku ce, ‘Mu bayi ne marasa cancanta, mun dai yi aikinmu ne kaɗai.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |