Luka 16:31 - Littafi Mai Tsarki31 Ibrahim ya ce masa, ‘In dai har ba su saurari littattafan Musa da na annabawa ba, ko da wani ya tashi daga cikin matattu ma, ba za su rinjayu ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 “Amma ya ce masa, ‘In ba su saurari Musa da Annabawa ba, kai, ko da wani ya tashi daga matattu ma, ba za su saurare shi ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |