Luka 16:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ana nan sai gajiyayyen nan ya mutu, mala'iku kuma suka ɗauke shi, suka kai shi wurin Ibraham. Mai arzikin ma ya mutu, aka kuma binne shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “Ana nan, sai mai baran ya mutu, kuma mala’iku suka ɗauke shi zuwa gefen Ibrahim. Mai arzikin ma ya mutu, aka kuma binne shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |