Luka 16:18 - Littafi Mai Tsarki18 “Kowa ya saki mata tasa ya auri wata, ya yi zina ke nan. Wanda ma ya auri sakakkiya ya yi zina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “Duk wanda ya saki matarsa ya auri wata mace, zina ne yake yi. Kuma mutumin da ya auri macen da aka sake, zina ne yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |