Luka 15:9 - Littafi Mai Tsarki9 In kuwa ta same shi, sai ta tara ƙawayenta da maƙwabta mata, ta ce musu, ‘Ku taya ni farin ciki, don na sami kuɗin nan da na yar.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 In ta same shi, sai ta kira ƙawayenta da maƙwabtanta wuri ɗaya, ta ce musu, ‘Ku taya ni murna, na sami kuɗina da ya ɓata.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |