Luka 15:32 - Littafi Mai Tsarki32 Ai kuwa, daidai ne a yi ta murna da farin ciki, don ɗan'uwan nan naka dā ya mutu, a yanzu ya komo, dā ya ɓata, amma an same shi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Amma ya zama mana dole, mu yi shagali, mu yi murna, domin ɗan’uwan nan naka, da ya mutu, yanzu kuwa yana da rai, da ya ɓata, amma yanzu an same shi.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |